BARKA DA ZUWA SABON SHAFIN MU NA MAGUNGUNA WANDA DA IZININ NA ALLAH ZAMU RUGA KAWO MUKU KO WANE IRIN MAGANI WANDA YA SHAFI MUSULUNCI FATAN MU DAI KAMAR YADDA KA SHIGO KA KARU TO KAIMA KA GAIYATO YAN UWANKA DOMIN SUMA SU JI SU GARU
usman muhammad
ina fama da raunin mazakuta sannan kuma a nawa tunanin kamar matata bata gamsuwa a lokacinda muke kwanciyar aure. Dan Allah a taimaka min, domin bani iya gamsarda ita sabida azzakarina yana kankanccewa ya koma kamar na yaro