umar isah
1. Karin bayani nake so kan maganin SANYI, na taba gani akan wannan shafin ance anemi saiwar zogale, saiwar gwadda da jar kanwa. To na manta ya za'ayi.
2. Miye mahadin da ake Amfani da shi Don magance matsalar ciwon baya ko qugu.
3. Don allah miye gwargwadon jimawar da namiji ke I yawa yana jima'i da yanayin inzalin sa sannan ya lamarin ya a gafen mata...??? Allah ya saka da alkhairi.